#Gbegiri soup(miyar wake)#
#Gbegiri soup(miyar wake)#

Hello everybody, hope you’re having an amazing day today. Today, we’re going to prepare a distinctive dish, #gbegiri soup(miyar wake)#. One of my favorites. This time, I am going to make it a little bit tasty. This will be really delicious.

#Gbegiri soup(miyar wake)# is one of the most popular of recent trending foods on earth. It is simple, it’s quick, it tastes yummy. It’s appreciated by millions every day. #Gbegiri soup(miyar wake)# is something that I have loved my entire life. They are fine and they look wonderful.

To begin with this recipe, we must first prepare a few ingredients. You can cook #gbegiri soup(miyar wake)# using 1 ingredients and 8 steps. Here is how you can achieve that.

The ingredients needed to make #Gbegiri soup(miyar wake)#:
  1. Make ready White Big beans 2 cups,smoked/dry fishi,meat,ctyfish, stock cube,salt to taste,palm oil,blended pepper(including onion &atta)
Instructions to make #Gbegiri soup(miyar wake)#:
  1. Dafarko za'a jika wake kamar tsahon minti biyar
  2. Sai a surfe a wanke gami da cire hancin tas,sai a dora a wuta tare da ruwa a yayyanka albasa akai mai yawa a barshi ya tafasa
  3. Sai a tafasa nama da dan maggi hadi da albasa,idan ma da kifi ne shima sai a tafasa,ajiyesu agefe suma.
  4. Sannan a jajjaga kayan miya,sai a koma wajen waken a duba idan ya dafu yayi luguf har ya fara fashewa sai a sauke
  5. Zaa soya manja da kayan miya sama-sama,idan ya dan soyu sai a tsaida sanwa ruwa dan daidai,a zuma maggi n seasonings,hadi da kifi da naman da aka tafasa,sai a rufe su dan nuna na wasu mintoci.
  6. Idan suka nuna,sai ki dauko waken nan da kika tafasa,ki sanya muciya ki tukewa kada yayi laushi sosai,sannan ki juye cikin sanwar nan naki,ki juya sosai su hade,ki rufe yana yin minti biyar ki sauke.Ur soup is ready.
  7. Zaki iya cinsa da semo,amala,tuwon shinkafa,tuwon masara,farar shinkafa ko da bread
  8. Note! zaki iya sanya ganye,kamar alayyafo ko ugwu - - kada acika wuta,kuma a tabbatar da waken ya nuna luguf kafin a zuba.

So that is going to wrap this up with this special food #gbegiri soup(miyar wake)# recipe. Thanks so much for your time. I’m sure that you can make this at home. There is gonna be more interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to save this page in your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thank you for reading. Go on get cooking!